YANZU-YANZU: Kwankwaso ya fitar da sunayen ƴan takararar NNPP na maslaha a Kano.

MADUGU SARKIN AIKI BABU WASAN DAGASKE AIKIN ZA,AYI FATAN KOWA YA SHIRYA?
Jam’iyyar NNPP ta Fitar da Abba Kabir Yusuf da Aminu Abdussalam a Matsayin Yan takarar gwamna da Mataimaki bisa masalahar da Suka gudanar kamar yadda Jaridar Daily Nigerian ta rawaito .
Abba Kabir Yusuf da Abdulsalam su ne suka yiwa jam’iyyar PDP takara Shekara ta 2019, Wanda suka Kara da gwamna Abdullahi Ganduje.

Duka dai bisa masalahar, tsohon gwamnan jihar Kano Ibrahim Shekarau ya samu takarar Sanatan Kano ta tsakiya; tsohon babban sakataren hukumar kula da manyan makarantu, TETFUnd, Abdullahi Baffa shi ne ya sami tikitin yiwa jam’iyyar takarar Sanata a Kano ta Arewa, yayin da tsohon mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin majalisar kasa Kawu Sumaila a matsayin Wanda zai yiwa NNPP takarar kujerar Sanatan Kano ta Kudu.
Dukkanin Sauran mukamai ma haka aka fitar da yan takarar bisa tsarin masalaha, Kuma kowa ya aminta da hakan.
Ga jerin sunayen Waɗanda aka fitar a Matsayin ‘yan takara a jam’iyyar NNPP.
Ga cikakken sunayen ƴan takarar:
Kano ta Tsakiya Mal. Ibrahim Shekarau
Kano ta Kudu Hon. Kawu Sumaila
Kano ta Arewa, Dr. AB Baffa Bichi
Dan takarar majalisar wakilai:
Dan takarar majalisar jiha:
Gwale
Garba Diso
Abdulmajid Isa
Dala
Hon. Aliyu Sani Madaki
Hon. Lawan Hussain
Bichi
Hon. Ahmad Garba Bichi
Hon. Hamza
Kano Municipal
Sagir koki
Sarki Aliyu Daneji.
Bunkure /Rano/Kibiya
Hon. Kabiru Alhassan Rurum
Hafizu Gambo Gurjiya
Shehu Fammar
Tsanyawa /kunchi.
Yusuf Ali Muhammad
Tarauni
Muntari Yarima
Kabiru Dahiru Sule
Fagge
MB Shehu
Tukur Muhammad
Rogo
Malam Abdullahi Rogo
Jibril falgore
Bagwai/ Shanono
Barr. Nura Abdullahi
Hon.
Bebeji
Abdulmumin Kofa.
Ali Tiga
Tudun Wada /Doguwa
Yushau Abdullahi Soja.
Abdullahi Yaryasa
Danbatta / Makoda
Hon. Badamasi Ayuba
Hafizu sani maidaji
Nasarawa
Nura Husain Tudunwada.
Yusuf Bello Aliyu
Ajingi
Tini Lawan
Minjibir /Ungoggo
Sani wakili
Aminu Saadu
AA. Minjibir
Kura/ Madobi /Garun Malam
Shehu Naallah Kura
Zubairu Mahmud Madobi
Abdulmalik Juda
Kumbotso
Hon. Idris Dan Kawu
Hon. Mudasssir Ibrahim Panshekara
Takai
Hamza Safiyanu.
Warawa
Shehu Alhai Abdulkadir
-Daily Nigerian
