Hausa Music

SABUWAR WAKAR APC DAGA GAMAYYAR MAWAKA.

Wan nan wata Sabuwar wakace daga gamayyar mawakan arewa alhaji dauda Kahutu Rarara Adam a zanzo nura m Inuwa baban chinedu umar m sharif Abubakar sani aisha humaira.

Dadai sauran mawaka shahararru afannin iya rera waka mai mutukar shiga jiki sunyi wakar ne domin nuna farin ciki da irin aikin da Sectary gwamnatin Baba Buhari.

Tabbas ya samu shaida da yawa gurin irin kokarin da yake na aiki abubuwa dare haka babu rana aiki tukuru haka tasa mawakan arewa sukai van gami suka masa waka dan nuna farin ciki da jin dadin aiki sa.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button