Labarai
YAN BINGA SUN SACE DAN MAJALISSA JAHAR A’ANAMBARA OKECHUKWU RANAR LAHADI.
Wasu yan bindiga da ba,asan ko Suwaye ba sunyi garkuwa da wani dan majalissa Ajiya lahadi a Anambara.
Miyagun yan bindiga sun sace ɗan majalisar jiha, Okechukwu Okoye, a mazaɓar gwamnan Anambra ranar Lahadi.
Kakakin yan sandan Anambra ya ce zuwa yanzu sun gano motar da ɗan majalisar ke ciki kafin sace shi, dakaru na kan aikin kuɓutar da shi.
Ahalin yanzu dai Nigeria na cigaba da fama da matsal tsalu iri daban daban ayayin da kasar ke tunkarar ZABEN Shugaban sa mai zuwa 2023.
Allah ya kare ya kuma kawo karshen wadan nan tashin han kula ya zaunar da kasar nigeria lafiya cikin kwanciyar han kali da kuma rufin asiri ameen.