Uncategorized

SABABBIN WAKOKIN ETHIOPIAN VIDEOS.

Subscribe arewanahiya.com for more update mun Gode ????????

Wakokin Ethiopian wakokine masu mutukar saka farin ciki azuciyar mai sauraro mutane da yawa na bayyana wakokin Ethiopian amatsayin wakokine masu yaye bakin ciki daga zuciya.

Domin wakokine masu baitika cike da fasaha ilimi gami da nutsuwa alokacin rairawa hakan tasa masu sauraron wakokin Ethiopian ke kasan cewa cikin nishadi dare da rana.

Domin babban burin mawakan Ethiopian shine ganin farin ciki da annushuwa mara adadi azuciyar masu sauraron su haka tasa kullum suke kara dagewa dan suga sun tabbatar da wan nan farin cikin azuciyar masoyan su.

Masoya wakokin Ethiopian kudan shakata da wan nan Kadan daga cikin irin wakokin Ethiopian da Zamu dunga kawo muku domin farin cikin ku tabbas shine farin cikin mu hakkun.

Subscribe arewanahiya.com for more update mun Gode????

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button