Hausa Music
KALLI YADDA ADAM ZANGO KE TIKA RAWAR AGIDAN DARAMA.
Gidan Drama wani gurine wanda mata da maza ke rawa ta kece raini inda akewa musu liki ga duk wanda ya burge yafi iya rawa atsakanin su.
Wadan su mutanan na bayyana haka a matsayin iskanci inda wasu kuma suka dauke shi sana,a domin da yawan mutane suna cin abinci ta wan nan hanya.
Kamar yadda wasu suke ganin hakan ba dai dai bane sun fadi dalilansu na fadin hakan domin kuwa sunce wasu matan sun gudone daga gidajen iyayan su.
Haka tasa suke ganin abun kamar bai dace ba domin duk iyaye nagari baza subar yarsu zuwa gidan drama ba.
Toh amma kuma idan aka duba tawani ban garen wasu babu yadda za suyi suma badan san ransu hakan ke faruwa ba.
Allah Ubangiji yasa mudace muku ma gama da duniya lafiya ameen summa ameen.
Arewanahiya.Com