Wakokin hausa Video

MALAMIN MATA EPISODE 10.

MALAMIN MATA EPISODE 10 WAN NAN DAYA DAGA CIKIN SHAHARARRUN FINA FINAI MASU MUTUKAR BAWA MASU KALLO NISHADI AZUCIYAR MATUNE MASU KASANCEWA DAMU AKOWANNE LOKACI.

SHIRIN YA SAMU KYAKKYAWAN AIKI DAGA SHAHARARREN CAMPAIGNING MAI SANA,A FILM PRODUCTION SHIRINE NA BARKWANCI WANDA KE TAFIYA YANAYIN HALIN DA RAYUWA KE TAFIYA AHALIN YANZU.

MAI SANA,A YA TAKA RAWARAR GANI SOSAI DOMIN SHINR JARUMIN SHIRIN HAKA KUMA SHIRIN YA FITI DAGA SHAHARARREN CAMPAIGNING MAI SANA,AR FILM DIN YA HADA JARUMAI KAMAR SU.

HAJARA USMAN MAI SANA,A DA SAURAN SHAHARARRUN JARUMAI MASU JAJIR CEWA WAJEN AIKI TUKURU.

MAI SANA,A YAYI MUKU ALKAWARIN KAWO MUKU CIGABAN SHIRIN DA ZASU SAKA MUKU FARIN CIKI DARE DA RANA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button