Wakokin hausa Video

UKU SAU UKU SECTION 2 EPISODE 2.

Uku sau uku shirine mai mutukar taka rawar gani acikin shirin fina finan wan nan zamani shirin ya samu kyakyawan aiki daga Componing AKA Film production Abuja.

Shirin uku sau uku shirine mai karantar da abubuwa mamaki shirin yana karantar da abubuwa kamar su ilimi wa,azi nazar tarwa,fahim tarwa yana nuna mahimmacin alkawari da kuma fa,idar daukar alkawari da kuma cikashi.

Film fin ya hada jarumai kamar su Fati Yola MUSBAHU AKA DADY ABALY Shau,aini Lawan Lilisko Abba Al,Mustafah da dai sauran Shahararrun jarumai masu mutukar korewa fagen iya shirye shiryen films.

Wadan nan Jarumai sunyi alkawarin dunga kawo muku shirye shirye masu ban mamaki.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button