Labarai

Budurwar Da Ta Yi Lalata Da Kare Kan Naira Miliyan Ɗaya Da Dubu Ɗari Bakwai Ta Mutu.

Budurwar Da Ta Yi Lalata Da Kare Kan Naira Miliyan Ɗaya Da Dubu Ɗari Bakwai Ta Mutu.

Wata Matashiya mai suna Mirabel da ta yi lalata da kare kan Naira miliyan 1.7 ta mutu, wadda bidiyon ta ya watsu inda ta nuna yadda take lalata da Kare a yankin Lekki na Jihar Lagos, kamar yadda Zuma Times Hausa ta samu labari.

Matashiyar budurwar ta sheƙa barzahu ne sakamakon cutar da ta ɗauka a jikin Karen a wani Asibitin kuɗi da ke Yaba.

Ta sheƙa barzahu ne a dalilin cutar Canine brucellosis a ranar Litinin ɗin da ta gabata.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button