Labarai
WATA SABUWA: Malaman Makarantun Poly Sun Bi Sahun ASUU Sun Shiga Yajin Aiki.
WATA SABUWA: Malaman Makarantun Poly Sun Bi Sahun ASUU Sun Shiga Yajin Aiki
Daga Comr Abba Sani Pantami
Kungiyar Malaman makarantun fasaha a Najeriya ASUP ta sanar da cewa ta yanke shawaran shiga yajin aikin gargadi na makonni biyu fari daga ranar 16 ga Mayu, 2022.
Punch ta ruwaito cewa ASUP ta bayyana hakan a jawabin da ta fitar ranar Laraba.
A cewar jawabin, Malaman na Poly sun yanke shawarar shiga yajin aikin ne bayan zaman majalisar zartarwar kungiyar da akayi ranar Laraba
Daga bisani shawara ta bayar da su tafi yajin aikin wucin gadi domin yiwa gwamnatin gargadi akan bukatunsu ilimi dai ya zama abun daya zama Nigeria Allah ya kiyaye.