Wakokin hausa Video
KADAN DAGA CIKIN SHIRIN WUFF EPISODE 31.
Shirin wuff wani shirine mai mutukar abubuwan mamaki wanda ke taka rawar gani acikin shirin fina finan Hausa AWAN nan zamanin tabbas shirin na taka rawar gani AHALIN YANZU.
Shirine daya samu kyakyawan aiki daga Componing North West record Mallakar lilin Baba Mai ZAMANI wanda ake labari cikin yan wasan hausa.
Shirin ya hada jarumai kamar su lilin baba Abdul M Sharif Ummi Rahab Hauwa Ayawa Aminu Shadow Ali Nuhu Hajiya Matar Ali nuhu