Labarai

INNALILLAHI SUNYI GARKUWA DA ITA KUMA SUN KASHETA.

INNALILLAHI WA,INNA ILAIHI RAJU,UN.
SUNYI KARKUWA DA ITA KUMA SUN KASHETA.

A Cikin Ɗakin Girki Muka Bisne Khadija Bayan Munyi Garkuwa Da Ita Muka Kuma Kasheta!

DAGA Aliyu A Tsiga

Fuskokin waɗanda suka yi garkuwa da Khadija Abdullahi yar shekara 5 bayan sun buƙaci 150k a matsayin kuɗin fansa.

Waɗanda ake zargin Kabiru Abdullahi mai shekara 52 da kuma Alhaji Yawale mai shekara 45, dukkansu yan garin Toro ne dake Jahar Bauchi.

Mahaifin Khadija Malam Abdullahi yace sun buƙaci ya biya miliyan 1m wanda har suka dai-daita akan naira dubu ɗari da hamsin 150k.

Daga ƙarshe dai an samu gawar Khadija a cikin buhu bayan sun bisneta a cikin ɗakin girki na wanda ake zargi da aikata kisan.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button