Wakokin hausa Video
MALAMIN MATA EPISODE 9.
MALAMIN MATA SHIRINE MAI ABUBUWAN BAN MAMAKIN DAKE SAKA MATA DAWOWA CIKIN HAYYA CINSU,TABBAS WAN NAN SHIRI YA SAMU AIKI TUKURU DOMIN FARIN CIKIN MASOYA MASU KALLON WAN NAN SHIRI NAMU.
WAN NAN FILM YA SAMU KYAKKYAWAN AIKI DAGA SHAHARARREN CAMPAIGNING MAI SANA,A FILM PRODUCTION,TABBAS MUTANE NA MUTUKAR FARAN TAWA MASU KALLO RAI DARE DA RANA.
FULM DIN NA DAYA DAGA CIKIN SHAHARARRUN FINA FINAI MASU MUTUKAR TAKA RAWAR GANI AHALIB YANZU DOMIN YANA KARAWA MATA FAHIMATAR WASU ABUBUWA ACIKIN RAYUWA.
DOMIN SUYI HATTARA DA MAGANAR BOKAYE DUK MAGANAR KARYACE BABU GASKIYA ACIKINTA ALLAH UBANGIJI YA BAWA WADANDA SUKA KALLA IKON YIN AIKI DA ABUN DA SUKA KALLA AMIN.