Wakokin hausa Video

UKU SAU UKU SECTION 2 EPISODE 14.

UKU SAU UKU NA DAYA DAGA CIKIN SHAHARARRUN FINA FINAI MASU MUTUKAR BAWA MASU KALLO NISHADI MARA MUSULTUWA DOMIN SHIRINE DA YAKE KARANTAR DA WASU ABUBUWA AHALIN RAYUWAR YANZU.

TABBAS SHIRIN UKU SAU UKU YA SAMI KYAKKYAWAN AIKI DAGA FITACCEN CAMPANING AKA MULTI MEDIA ABUJA,FILM DIN YA HADA JARUMAI KAMAR SU MISBAHU AKA ANFRA,DADY ABALY, ABBA ALMUSTAFAH,MEERAH SHU,AIB.

DA’DAI SAURAN SHAHARARRUN JARUMAI WADAN DA SUN KURE WAJEN IYA AIKI ANYI HIRA DA MAI WAN NAN FILM INDA YACE BABBAN BURINSA SHINE FARAN TAWA MASO YANSA RAI AKOWANNE LOKACI.

DOMIN FARIN CIKIN MASOYA TABBAS SHINE FARIN CIKIN MU,ALLAH YA BARMU DA MASOYA DARE DA RANA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button