Wakokin hausa Video

UMAR HASHIM YAYI WASAN SALLAH AGIDAN ZU KANO.

Jarumi Lawan Ahmad wanda akewa lakabi da Umar Hashim lalle daukaka ta allah ce Lawan Ahmad dai yanzu ya zama sarki dan dazon al,umma mararin ganin sa sukeyi.

Ya gudanar da wasan Sallah agidan zu dake jahar kano abun sha,awa kai abun ba,acewa komai mutane antaru kai kace Shugaban kasa Muhammadu Buharine.

Duk wani mai kallon izzar so tofa lalle ya san waye Umar Hashim ya gudanar da wasan sa jama,a nata farin cikin ganin sa

Umar Hashim Ubangiji allah Kara daukaka ya kuma Kara lafiya da tsawon kwana addu,ar da dun bun masoya ke masa kenan.

Mai karatu wanne Fata kai kuma zakawa Umar Hashim jarumin Izzar so?

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button