Wakokin hausa Video

WUFF SECTION 3 EPISODE 30.

Wuff film mai abubuwan burgewa wanda ya hada chakwalkwalin chakwakiya iri daban daban shiri mai Dogon Zango wanda ya samu kyakyawan aiki daga Componing North west record.

Film Din ya hada jarumai masu mutukar korewa fagen iya shirye shiryen Hausa film,film din ya hada jarumai kamar su lilin baba,Abdul M Sharif Rabi,u Rikadawa,Hauwa Ayawa, Ummi Rahab, Ummah Shehu.

Barrister, Sarki Ali Nuhu,Hajiya Matar Ali Aminu Shadow Samira yar ficika da dai sauran Shahararrun jarumai masu mutukar korewa fagen iya shirye shiryen Hausa film.

Ana dibar gwarama iri daban daban acikin wan nan shiri masoya asha kallo lafiya farin cikin ku shine farin cikin mu.

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button