Labarai

ANYI CARAF DA MASU SAFARAR MAKAMAI TSAKANIN PLATO DA TARABA.

Allah cikin ikonsa ya bada nasarar kama maciya amanar kasa wadan nan sune masu safarar makamai da,ake hana kasa zama lafiya tsakanin Plato Taraba.

Kasar Nigeria ta dade tana fuskantar bara zana daga miya gun mutane wadan da ba san zaman lafiyar kasar ne agaban suba su ahar kullum su samu kudi shine Babban burin su.

Mai Girma Shugaban kasar ta Nigeria Alhaji Muhammadu Buhari ya yiwa yan Nigeria alkawarin cewa lalle kafin wa,adin mulkinsa Zai kawo karshen matsalar tsaro dake addabar yankin arewa.

Shugaban Yace sun sayawa sojojin kayan aiki domin aiki tukuru babu dare babu rana dan maganin wan nan matsalar cikin ikon allah.

Yan Nigeria wanne Fata zaku yiwa burin Shugaba Buhari kan kuddirin sa.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button