HAWAN SARKIN KANO AMINU ADO BAYERO.

Kano na daya daga cikin jaha mai dun bun tarihi fagen iya hawan sarauta, alokacin Marigayi kuwa alhaji Ado Bayaro ana ikirarin duk Nigeria babu kamar kano.

Sarkin kano alhaji Ado Bayaro ya shahara mutuka gurin iya tsara hawan sarauta da,ake gudanarwa akowacce Sallah da musulmai ke nuna murna Aduk shekara.

Tabba tun daga kasar wajen Nigeria ana zuwa kallon hawan sarki Ado Bayaro bama cikin gida Nigeria kadai ba cikin gida kuwa ba,acewa komai abun yawuce tunani.

Magajin Sarki Aminu Ado shima Yace Zai gwanda iya bakin koka rinsa dan ganin ya kimanta irin abubuwan da ma haifinsa yake domin saka nishadi azuciyar mutan kano baki daya.

Mai karatu kana ganin Aminu Ado Zai iya kimanta abubuwan da Alhaji Ado Bayaro keyi Ajahar Kano?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button