KASAR SAUDIYA TA KAMA WASU YAN NIGERIA 24.

Saudiyya ta kama wasu yan Nigeria 24 bisa laifin daukar poster zuwa gaban dakin ka,aba.

Wani aiki sai dan Nigeria a kasar Saudiyya ne aka kama wasu yan Nigeria sun dauki hotunan wasu yan siyasa zuwa kasar domin yi musu addu,ar samun nasara akan zabe mai zuwa na 2023.

Wanda hakan afadar masa wato malamai sun tabbatar da hankan ba dai dai bane domin ita kasar Saudiyya kasace ko kuma nace wani gurine dan allah subhanallahu wata,ala ya zaba da kansa domin amsa addu,ar bayin sa.

Amma kuma wasu sun mai da gurin tamkar gurin wasa haka tasa suke irin wan nan abubuwan lalacewar ma har takai da a dauki poster tun daga kasa Nigeria har zuwa kasa mai tsarki wato Saudiyya tabbas wan nan ba karamin kuskure bane babba.

Haka tasa gwamnatin kasar Saudiyya ta shirya daukar matakin magance irin wan nan matsalar da wuri kafin tai nisa lalle mutane ya kamata a dunga kiyaye dukkan abubuwan da allah baya so domin samun zaman lafiya da kwanciyar hankali.

Mai karatu ko kana da abin cewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button