Wakokin hausa Video

KARON BATTA SECTION 1 EPISODE 3

KARON BATTA TABBAS NA DAYA DAGA CIKIN SHAHARARRUN FINA FINAI MASU MUTUKAR KAYA TARWA HAKA TASA CAMPANING DAKE TSARA WAN NAN FILM SUKA BUKACI SU FARAN TAWA MASOYA RAI BA DAN KOMAI BA SAI DAN GANIN NISHADI FARIN CIKIN MARA ADDI AZUCIYAR MASU KALLO.

FILM DIN YA HADA JARUMAI MASU MUTUKAR IYA AIKI FILM DIN YA HADA JARUMAI KAMAR SU MOMMY GWAMBE,MISBAHU AKA ANFARA RABI,U USAMAN DAUSHE HAJIYA BADIYYA DA DAI SAURAN JARUMAI MASU MUTUKAR IYA AIKI.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button