Labarai

SIRRIN ZAMAN AURE.

ZAMAN AURE SAI HAKURI AMMA A DAINA YAUDARA KAI:

wanna azumi an samu matsaloli sosai kan girki

An samu 80% na matasa sun koka kan matan su basu iya girki ba sai bacci.

IYAYEN MU : duk yadda zaki ki koyar da yarki iya abinci ko kuma bayan shekara 3 ta sha wulakanci.

YAN MATA: Ku daina yaudara kanku da wuni social media amma ko ruwan shayi baki iya dafawa, karamin aiki namiji shine ya auri yar aikin ki komai muni ta idan ta iya girki.

SAMARI a daina yaudara kai, ai tana da kyau gaya Mata gaskiya ta iya girki ko takaici ya kashe ka.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button