Labarai

KO KUNGA WATA AGARURUWAN KU?

Ko Kuna Da Labarin Ganin Jinjirin Watan Shawwal A Garuruwanku?

Duk wanda ya ga jinjirin wata zai iya tuntubar daya daga cikin wakilan Mai Alfarma Sarkin Musulmi kai tsaye ta wadannan lambobin dake kasa, domin ya shaida musu;

1, 08037157100
2, 07067416900
3, 08066303077
4, 08036149757
5, 08035965322
6, 08035945903

A taimaka a yada (sharing) domin sakon ya isa ga al’ummar musulman Nijeriya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button