KAWA TA KWACE SAURAYIN KAWARTA SABO DA TAYIMAI KAYAN SALLAH.

Wan nan itace dan hakin da karaina.
Budurwa Ta Raba Ƙawarta Da Saurayinta Ta Hanyar Yi Masa Kayan Sallah A Kaduna
DAGA Muhammad Inuwa Zariya
Wata budurwa, ƴar kimanin shekara 25 tayiwa saurayin Ƙawarta kayan sallah, “inda ta siya galla-gallan shaddodi biyu da yadi guda mai tsada, da hula da takalmi, ta aikama saurayin kawar tata haɗa da kuɗi dubu biyar (5000) inda take bashi haƙuri akan bata da kuɗine, amma dai koba yawa bata manta da shi ba, abindai ya daurema shi saurayin kuma yasa hannu ya karɓa waɗannan kaya zuciya cike da farin ciki.”
Budurwar ta bayyanawa shi saurayin cewa! kawarta fa bata san shi take ba don tana da samari da yawa, inda tace masa inbai yadda ba tana da wani murya mai ɗauke da muryar samarin da takeso, cikin wayar salulanta, bayan da ita Maryam din tayi ta ajiye cikin wayarta.”
Bisani ana nan dai Sai budurwar tashi dataji labari duk abinda ya faru, bayan da taga shi saurayin nata ya canza mata, data nemi taji dalili sai ya rattafo mata kanun bayanai, kuma ya shaida mata cewa! Baya sonta, kuɗin daya Tara a domin aikowa gidansu ya fasa gidan su Ƙawarta zai tura mai suna Shamsiyya.”
Ba’ayi zato ba anan ta yanke jiki ta fadi cikin gaggawa aka garzaya da ita asibiti sai dai bamu San abun da zai biyu bayaba.
Wanna lamari yafarune a unguwar sarki dake cikin garin kaduna.