Labarai

ANGA WATA’A NASARAWA LAFIYA.

WATA SABUWA: Wallahi Na Ga Jinjirin Watan Shawwal Da Idona A Garin Doma Dake Jihar Nasarawa, Cewar Isyaka Dahiru

DAGA Ismail Muhammad Sufi Lafia, Nasarawa

Mun samu labarin cewa wani bawan Allah mai suna Dahiru Isyaka daga garin Doma jihar Nasarawa sun gan jinjirin watan Shawwal a ta yankin Round About, Da kuma saman Labraba

Isyaka a ce ga duk masu shakku kan maganars ga lambar wayarsa domin karin bayani; 08034306994

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button