Labarai

SAMA DA MUTUN 500,000 SUN HALLACI SALLAR JUMA,A A MASALLACIN MANZON ALLAH.

Sama da mutum 500,000 suka halarci sallar Jumma’a a Masallacin Manzon Allah S.A.W a yau. Wannan Jumma’ar ce ta karshe a watan Ramadana 1443 bayan hijrah.

Samada da mutane dubu Dari biyar ne suka turu tuwa zuwa gabatar da sallah juma,a wanda itace ta karshe acikin watan Azumin Ramadanan Bana haka tasa mutane suke ta kwadayin dumun wan nan albarka.

Tabba daka dukkanin alamu umarar bana daya daga cikin umara mafi yawan maziyarta SAUDIYA AWAN nan shekara ta 2022.

Allah Ubangiji ya ha damu da ALBARKAR wan nan wata mai dunbun albarka allah Ubangiji yasa mun dace da daren LAILATUL kaddari darajar Muhammadu rasulillah SAW.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button