Labarai
MAWAKI RARA YA CACCAKI JAM,IYYAR APC AWATA SABUWAR WAKARSA.
Yan Nigeria suna ta cece kuce kan cewa har kudade suka bayar domin yiwa Buhari waka amma har yanxu kwalliya bata biya kudin sabuluba.
Yan Najeriya sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar sabuwar wakar da Kahutu Rarara ya yi a kan matsalar tsaro.
Da dama na ganin abun da mawakin ya yi butulci ne tsantsa ganin cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na shirin zuwa karshe.
Wasu kuma na ganin dabara ce Rarara yake yi domin samun tudun dafawa ta yadda za a dama da shi a zaben 2023.