Labarai
AN SAUKE WASU SARAKUNA KAN ZARGIN SA HANNU CIKIN YAN BINDIGA.
HASASHE KANCIN AMANAR KASA.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da tsige Sarakuna biyu da Hakimi daya, bisa zarginsu da hannu wajan taima kawa Yan bindiga masu kashe-kashen Al’umma a jihar suna basu kwarin gwaiwa hakan tasa abin ya kici haka kuma Yaki cin yewa.
Sarakunan sune Alhaji Atiku Abubakar na Zurmi da Alhaji Husaini Umar na Dansadau da kuma Alhaji Sulaiman Ibrahim Danyabi Uban Kasar Birnin Tsaba wadan nan Sune ake zargi da wan nan aika aika.
Ya kuke kallan kawo karshen matsalar idan ana samun Sarakunan gargajiya da hannu a ciki bayan sune sukafi kusa da al,ummah amma kuma suna cin amanar jagorancin da aka basu.
Mai karatu wanne hukunci ya kamata adauka akansu?