Wakokin hausa Video

ALAQA SECTION 2 EPISODE 5 ORG.

ALAQA SECTION 2 EPISODE 5 WAN NAN SHIRINE DAKE KARANTAR DA ABUBUWA KALA DABAN DABAN ACIKIN YANA YIN RAYUWAR MU MUTANE NA KARA ILIMAN TUWA MUTUKA DA WAN NAN FILM.

WANDA YA SAMU KYAKKYAWAN AIKI DAGA SHAHARARREN CAMPAIGNING FKD FILM PRODUCTION MALLAKAR SARKI ALI NUHU WANDA AKEWA LAKABI DA MAI ZAMANI YACI NASHI YACI NAWASU.

FILM DIN YA HADA JARUMAI KAMR SU SARKI ALI NUHU SHAMSUDDEN DAN IYA TAHIR FAGGE MOMEE GWAMBE RAMAL BOTH SADIQ AHMAD MAMA BATA TSUFA AUWAL ISAH WEST DA DAI SAURAN SHAHARARRUN JARUMAI MASU MUTUKAR KOREWA GURIN AIKI.

SARKI ALI NUHU MAI FKD YACE BABBAN BURIN SA SHINE FARIN CIKIN MASOYA KODA YAUSHE.

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button