Labarai

Alamomi 10 Da Suke Haska Miki Saurayinki Zai Fece:

Alamomi 10 Da Suke Haska Miki Saurayinki Zai Fece:

SHARE ?
#Tsangayarmalamtonga

Cikin sauki zaki iya fahimtar idan mai sonki da aure yana neman tsairewa.

Ki kula da wadannan abubuwan, muddin kika fahimci mai sonki dasu, alamune na zai rabu dake ba tare da wani dalili ba.

1: Saurin Fushi Da Bayayi A Baya.
2: Yawan Shigo Da Abunda Zai Jawo Ku Bata.
3: Bai Dauka Ko Kiranki Kaman Yadda Ya Saba.
4: Bai Zuwa Wajenki Kamar Yadda Ya Saba.
5: Bai Yin Zancen Aurenku Kamar Yadda Ya Saba.
6: Yana Zancen Wasu ‘Yan Matan A Gabanki.
7: Bai Cika Miki Alkawari.
8: Zai Daina Miki Kyauta
9: Bai Nuna Kishinsa Akanki.
10: Bai Damuwa Da Halin Da Kike Ciki.

Kina son sanin matakin da ya kamata ki dauka idan kika fahimci mai sonki da aure yana miki wasu daga cikin wadannan halayen da muka ambata?

Ki Kasance da wannan shafin, wannnan Tsangayar domin sanin dabaru da matakan dauka.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button