Wakokin hausa Video
WUFF-SECTION-3-EPISODE-29-ORG
Shirin wuff sections 3 episode 29 shiri mai kaya tarwa,shirine mai dogon zango haka kuma shirine mai mutukar kaya tarwa abun dai ba,acewa komai sai kagani da idonka.
Shirine daya samu kyakkywan aiki daga companing North West films production tabbas wan nan film ya hada jarumai Kala daban daban kamarsu sarki Ali Nuhu Mai FKD Abdul M Sharif Lilin Baba Ummi Rahab Siyama Barrister Ummah Shehu Da Dai sauran jaruman kannywood.
Wan nan kadan ne daga cikin asalin film din wanda zaizo muku gobe insha allahu asha kallo LAFIYA.
Babban Farin cikin su shine faranta ran masoyan su akowanne lokaci domin farin cikin ku shine farin cikin mu.