Labarai

TSOHON SECTARAN GWAMNATIN JAHAR KATSINA YA SIYI FORM DIN TSAYAWA TAKARAR GWAMNAN.

Tsohon Sectary Gwamnatin Jahar Katsina Alhaji Mustapha Inuwa Ya Karbi Form din tsayawa takarar Gwamnan jahar katsina Kar kashin Jam,iyyar APC

Mutane da yawa na mutukar murnar da tsayawar Mustafah Inuwan a matsayin dan takarar gwamnan inda wasu kecewa lalle Mustafah Inuwa shine wanda zai ceci al,ummar jahar katsina.

Domin suna ganin kamar shine mai kaunar tala kawa ikirarin sa shine daya tamkar da goma dan takarar da babu kamarsa acewar wadan su daga cikin magoya bayan sa.

Ayanzu haka yaci gaba da yakin naiman magoya baya kar kashin jam,iyyar APC jam,iyya mai mulki.

Allah yaba mai robo sa,a

Jahar katsina fatan alkairi.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button