Wakokin hausa Video
KADAN DAGA CIKIN SHIRIN WUFF NA GOBE INSHA ALLAHU.
Subscribe for more updated ????
Wan nan kadan daga cikin shirin wuff ke nan wanda zaizo muku gobe da yar dar allah insha allahu,shirin wuff shirine mai dogon zango haka kuma shirine mai mutukar kaya tarwa abun dai ba,acewa komai sai kagani da idonka.
Shirine daya samu kyakkywan aiki daga companing North West films production tabbas wan nan film ya hada jarumai Kala daban daban kamarsu sarki Ali Nuhu Mai FKD Abdul M Sharif Lilin Baba Ummi Rahab Siyama Barrister Ummah Shehu Da Dai sauran jaruman kannywood.
Wan nan kadan ne daga cikin asalin film din wanda zaizo muku gobe insha allahu asha kallo LAFIYA.