Labarai

WANI YA GUDU DA KUDI MILLION 43 DAGA OFFICE DIN APC DAKE ABUJA.

WATA SABUEA WANI AIKI SAI NIGERIA: Barawo Ya Arce Da Zunzurutun Kudi Kimanin Naira Milyan 43 A Sakatariyar Jam’iyyar APC Na Kasa Dake Abuja.

Lamarin wanda ya faru a yau Laraba, 27 ga watan Afrilu, ya haifar da yar rudani a tsakanin mutanen da ke wajen.

Inda wadansu ke ganin kamar wasu daga cikinsu ne suka hada kai suka bawa wani ya gudu da kudin.

Tabbas mutane sun shaida kudin suna da mutukar yawa sosai akalla sun kai kimanin millions 43.

Ahalin yanzu dai wan nan kasur gumin me zilliya ba,agano inda ya shigaba Allah Kara rufa asiri.

Mai karatu ko kana da abin cewa?

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button