Labarai

WANI MINISTAR BUHARI YA SIYI FORM DIN TA KARAR SHUGABAN KASA NAIRA MILLION 100.

YANZU-YANZU: Minista a Gwamnatin Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, Hon Emeka Nwajiuba,ya lale Naira Miliyan Ɗari 100m ya sayi Form ɗin Takarar Shugaban Ƙasa.

Nwajiuba,wanda shi ne karamin Ministan Ilimi,ya zamo mutum na farko da ya Siya Form a Jam’iyyar APC a ƙasar nan,Sai dai tuni Al’ummah na ta kiraye-kirayen ya kamata EFCC ta bincikeshi in da ya samu waɗannan mahaukatan kuɗaɗen a matsayinsa na ƙaramin minista a Nijeriya.

Inda ahalin yanzu talakawa nata cece kuce akan wan nan lamari inda wasu kecewa lalle kudin kasa ne yadiba yake so yayi takarar shugaban kasar ta Nigeria dasu

Me za ku ce?

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button