Labarai

MIJI YAYIWA BUDURWASA KAYAN SALLAH MATARSA TAJE HAR GIDAN SU BUDURWA TA KWACE.

Ana wata gawata lalle kishin ya kai mutuka

Miji Ya Yiwa Budurwansa Kayan Sallah Matarsa Taje Ta Kwace Kayan A Jihar Kaduna

DAGA Muhammad Inuwa Zariya

“Wata natar aure taje gidansu budurwan mijinta inda ta dunga zazzaga tsiya har Saida ta amso kayan sallah da mijinta ya dinkawa budurwan tasa.”

“Tace ta karbo kayanne sabo da yaki dinkama ‘ya’yanta da ita kanta kayan sallan, inda ta bayyana Mana cewa ita bata damuba da’ace ya dunkama ‘ya’yan nata guda uku Amma yaki hakan.”

“Sai dai majiyar Alfijir Hausa ya samu tabbacin cewa! mijin da kanshi ya shaidama matar tasa bashi da kudi, a dai bana zasuyi hakuri da ita da ‘ya’yan nata sai zuwa bubban sallah.

Kwatsam sai taji labari ya kashema budurwansa kusan dubu talatin da biyar suko yabarsu ko takalmi bashi da niyyan siyan masu.”

“Anandai ta tunzura ta tafi gidan su budurwan mijin nata data ji labarin irin abun da yayi mata suko ohho

“Wannan lamari yafaru ne a wani gari da ake Kira da kyamfa dake igabi a jahar kaduna.”

Kome zaku ce ?.”

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button