Labarai

HAJIYA AISHA MUHAMMAD KAURAN BAUCHI.

ABIN BIRGEWA: Yadda Uwargidan Gwamnan Jihar Bauchi Hajiya Aisha Bala Muhammad Kauran Bauchi Take Siyayya A Wurin Kananun ‘Yan Kasuwa

Tabbas uwar gidan gwamnan jihar Bauchi ta chanchanci a yaba mata, duk da yanzu lokacine na siyasa, amma hakan zai karfafawa ‘yan kasuwan guiwa akan kasuwancin su.

Hakan da tayi ta nuna musu rashin kyama da kuma soyayya a tsakanin su da talakawan jihar su.

Irin abun da kowanne shigaba ya kamata ya nunawa al,ummar sa domin saka kauna da soyayya tsakanin masu mulki da kuma talakawan su Allah Ubangiji ya biya ta ya kuma Kara hada kan yan Nigeria.

Daga Comr Abba Sani Pantami

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button