Labarai
BABBAN SARKIN YURUBA NA JAHAR OYO YA RASU.
An yi kira muhimmi rashi ga ‘yan Najeriya masu hanyoyin wuff da matan marigariyi Alaafin na Oyo da su dakata kada su kusanto su.
Kamar yadda Chief Ifayeki Elebuibon ya ce, akwai wasu abubuwan al’adun da sai an yi kafin matan su iya rayuwa da wasu maza.
Haka zalika, ya kara da cewa idan sarki ya mutu ya bar mata a fadarsa, akwai yuwuwar wani sarkin ya yi wuff da su idan matan sun amince.