Labarai
TSOHON SHUGABAN KASAR NIGERIA GOODLUCK EBELE JOHNATAN YA KOMA APC
LABARI DAGA MAJIYA MAI KARFI KAN CEWA TSOHON SHUGABAN KASAR NIGERIA GOODLUCK EBELE JOHNATAN YA SAUYA SHEKA DAGA JAM,IAYYAR PDP ZUWA JAM,IYYAR APC DOMIN FITOWA TA KARAR SHUGABANCIN KASAR NIGERIA 2023.
JAM,IYYAR PDP ITACE TA GUDANAR DA MULKI AKALLA WAJEN SHEKARA 6 DAGA BISANI JAM,IYYAR APC TA KARBI MULKI DAGA 2015 ZUWA 2023.
AHALIN YANZU ALHAJI ATIKU ABUBAKAR SHINE DAN TAKARAR SHUGABAN KASAR NIGERIA KAR KSHIN JAM,IYYAR PDP 2023 MAI ZUWA.
EGN DR RABIU MUSA KWANKWASO SHINE DAN TAKARAR SHUGABAN KASAR NIGERIA KAR KASHIN JAM,IYYAR NNPP SABUWR JAM,IYYAR.
MUNA ROKON ALLAH UBANGIJI YA NA MAI RABO SA,A