Wakokin hausa Video

SANDA EPISODE 23 WITH ENGLISH SUBTITLES ORG.

Subscribe for more updated ???

CIGABAN SHIRIN SANDA EPISODE 23 SHIRI MAI DOGON ZANGO MAI MUTUKAR SAKA FARIN CIKI AZUCIYAR MASU KALLO TABBAS SHIRIN SANDA NA DAYA DAGA CIKIN SHIRYE SHIRYE MASU MUTUKAR TAKA RAWAR GANI GURIN BURGEWA.

SHIRIN SANDA YA ZAMA DAYA DAGA CIKIN FITATTUN FINA FINAN DA’AKE KALLO AHALIN YANZU BADAN KOMAI BA SAI DAN IRIN RAWAR DA SHAHARARREN company DADY HIKIMA YAKE TA KAWA AHALIN YANZU.

SHIRIN YA HADA JARUMAI MASU KALA DABAN DABAN KAMAR SU DADY ABALY ISAH PRESDO AJALI WATO NA KALA TIJJANI ASASE GARZALI MIKO AMIRAN SANDA FATIMA YAYAR AMIRA AUWAL ISAH WESE WATO SOJA.

DA DAI SAURAN FITATTUN JARUMAI MASU KOKARIN KAWO ABUBUWAN DA ZASU SAKA MASOYA CIKIN FARIN CIKI.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button