NAGARTA EPISODE 15 ORG.
FILM DIN NAGARTA EPISODE 15 WANDA ANKIR KIRE SHINE DOMIN FARANTA RAN BAYIN ALLAH ACIKIN WATAN RAMADANA FILM DIN NAGARTA YANA NUNA ABUBUWAN RAYUWA KALA DABAN DABAN DOMIN ZAMA IZNA GA BAYIN ALLAH.
YANA NUNA IYAYE SU KULA DA YAYAN SU DOMIN AMANA CE ALLAH SUBHANAHU WATA’ ALA YA BASU, AKULA DA TAR BIYYAR SU, ILIMIN SU DA KUMA DUKKAN SHIGE DA FICEN SU, SUWAYE ABOKANAN SU HAKA DA SUWA SUKE FITA YAWO.
BADAN KOMAI BA SAI DAN GUDUN KAR DABI,ARSU TA SAMI RAUNI, SU SAMI KYAKKYAWA KULA DAGA MAHAIFAN SU,KUJA YAYAN KU AJIKIN KU DOMIN SUNE ABOKAN KU DUK WUYA DUK RUNTSI ALLAH UBANGIJI YA SHIRYA MANA ZURIA