ANKAMA WATA MOTA DAUKE DA KUDI HAR MILLION 100….

Subscribe for more updated ???

Ankama wata mota dauke da kudi har kimanin naira million 100 za,akaiwa yan bindiga acikin daji allah ubangiji ya tona asiri abin ya farune ahan yar kaduna.

 

Ayanzu haka dai ankama mutanen dake dauke da wan nan kudi domin gudanar da bincike,akan daga ina kudin suke kuma daga wa suka fito Allah cikin ikonsa yana ta Kara tona asirin yan bindigar tun biyo bayan sace mutane da akai acikin girgin kasa akan han yar kaduna zuwa abuja.

 

Gwamnatin Nigeria Ta Hadi da kwarin gyaiwar Sojojin Nigeria sunyi alkawarin babu wani dan fashin daji da zai Saura sun dauki alwashin kawar da dukkan su baki daya da ikon Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button