Labarai

LABARI MAI TADA HAN KALI.

Lahaula wala kuwwata illa’billah mata ya kamata kudunga sara kuna duban bakin gatari sabi da ita rayuwa komai na duniya sai da hakuri domin allah ne da kansa ya Halitta auren mata sama da daya.

 

Amma mata basa ganewa ita rayuwa dace, ake naima domin aljannar ku tabbas tana kar kashin kafar maza jenku lalle mata ku Kula kubi rayuwa ahan kali wata rana sai labari.

 

Wan nan wani labarine mai mutukar ta da han kali wata matace da kishi yar ta akan miji su kai rigima har ta kai daya  kishiyar tayi mata yan kan rago, amma cikin ikon Allah da sauran rayuwar ta bata mutu ba, Allah ubangiji ya tashi kafa dunta.

Mata kuma dan Allah ku kiyaye Allah kiyaye gaba.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button