WUFF SECTION 3 EPISODE 27 ORG.

SHIRIN FILM DIN WUFF SECTION 3 EPISODE 27 TABBAS SHINE MAI TAKA RAWAR GANI ACIKI FINA FINAN  HAUSA MASU TASHE NA WAN NAN LOKACI, SHIRIN YANA KARANTAR DA ABUBUWA IRI DABAN DABAN DOMIN SAKA FARIN CIKI AZUCIYAR MASOYA MASU KALLO.

SHIRIN FILM DIN SHIRINE WANDA YA FITO DAGA NORTH ESTE RECORD PRODUCTION. SHIRIN NA MUTUKAR TAKA RAWAR GANI YANA SAKA ILIMI GA MASU KALLO HAKA KUMA SHIRIN YA HADA JARUMAI KAMAR SU

ABDUL M SHARIF, LILIN BABA, UMMI RAHAB,SARKI ALI NUHU, HAJIYA MATAR ALI NUHU,BARISTER DA KUMA BUDURWAR BARISTER KANIN LILIN BABA DA RABI,U RIKADAWA DA DAI SAU RAN JARUMAI.

 

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button