Wakokin hausa Video

HUKUNCIN DA’AKEWA WADAN DA SUKA DAU BARA SANA,A ‘AKASAR SUDAN ??

https://youtu.be/UdpBsDcqd_o

Wasu mutane da yawa nayin abun da ba dai dai ba inda suke daukar bara amatsayin sana,a wanda hakan ba karamin laifi bane akowanne addini haka addinin muslunci ma yayi hani da wan nan aika aika.

Amma duk da haka wasu sun dauke ta matsayin sana,a babba anan kasar mu Nigeria dama sauran kasa shen duniya amma daga dukkanin alamu haka yafi faruwa anan kasar mu Nigeria ??

Hakan tasa wasu kasa shen suka fara daukar matakin gyara akan wadan nan bata gari da suka dauki ita barar matsayin sana,a Allah ya kiyaye yasa mufi karfin zuciyar mu Amen.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button