Labarai
WATA MATA TA RASU WAJEN TAFSIR AZARIYA.
YAHAYYU YA KAYYUM BAIWA DAGA ALLAH.
Wata Mata Ta Rasu A Wurin Tafsiri Cikin Birnin Garin Zariya Allah Ubangiji yasa ta huta ameen summa ameen.
“Yanzu haka muke Samun Labarin Rasuwan Wannan Baiwar Allah, Wanda Allah ya karbi rayuwanta a lokacin Ana gudanar da Tafsirin al’kur’ani Mai Girma
a cikin kwalejin Alhuda-huda dake zariya jahar Kaduna.muna rokon yan uwa da abokan arziki adu,ar allah yasa ta huta.
“An tabbatar mana cewa, matar ta Rasu da azumi a bakinta”wan nan itace wata baiwa daga allah wanda ba kowa yake samunta ba.
“In Allah ya yarda za’a gudanar da Sallar janaizanta a yau laraba, da misalin karfe 2:00 na rana, A kofar Doka zariya. Allah ya gafarta mata.”
#ALFIJIR_HAUSA