Wakokin hausa Video
TOH FA ADAM ZANGO AWANI SABON VIDEO.
Wan nan wata sabuwar waka ce da Adam Zango ya saki acikin azumi inda yake nunawa masoyan sa cewa wan nan waka itace fiatacciyar da ayi wadan Sallah da ita idan har mai duka ya nuna mana.
Adam Zango yace yana kara farin ciki da godewa Allah subhanahu wata,ala bisa yadda ya bashi lafiya haka kuma yayi masa dun bun masoya mabiya wadan da ke kaunar sa.
Allah barmu da masoya ako ina afadin duniya ameen.