SHUGABA BUHARI YA BADA UMARNIN FITAR DA BUHUHUNAN ABINCI DOMIN GUDANAR DA BIKIN EASTER.
Buhari ya bada izinin fitar da ton 40,000 na kayan hatsi daga rumbun gwamnati don gudanar shirye shiryen bikin Easter wanda aka saba yi aduk karshen shekara.
Wannan na zuwa ne bayan kwanaki goma sha biyu da mabiya addinin Islama suka shiga watar azumi inda bikin Easter din zaizo acikin wan nan watan na Ramadan watan da kowanne dan addinin Islamar keji dashi acikin rayuwar sa.
Cikin ton 40,000 da za’a saki, za’a baiwa ma’aikatar Hajiya Sadiya Farouq ton 12,000 don rabawa yan gudun hijra wadan da basu da gata sai dai Allah za,abasu domin gudanar bikin Easter din Cikin Farin Ciki.
Yayinda aka sanar da ranar hutun Easter, Buhari yace a fitar da buhuhunan hatsi don bikin Easter, wanda bayan bikin jum kadan musulmai za suyi bikin Azumi da Sallah Allah yasa mudace Ameen.