TAKAITACCEN TARIHIN JAHAR KATSINA.

Takaittaccen tarihin jabar katsina tun shekaru masu tarin yawa baya tun lakacin sarkin musus linci na farko acikin asalin jahar ya katsina.

Tun lokacin da dama suna sallah wato muslinci ya ratsa jahar ya katsina kinda suke da tarihin masallacin su na farko,san nan kuma suna gudanar fa karatun alkur,ani mai girma aduk bayan sallah indan sun idar.

Akwai wata bishiya kamar yadda main ba da tarihin ya fada inda akar kashinta ne ake gudanar da karatun alkur,ani aduk lokacin da sukayi sallah domin bawa yara ingantaccen ilimin addaini.

Haka kuma suna kara koyar day yara ilimin zaman duniya,suna koyar dasu yadda zasu girmama na gaba haka kuma su mitinta duk Wanda ya girme su.

Wanda tabbas wan nan wata dabi,ace daya kamata ko wadanne magabata suyiwa yaran su, sabanin kalar rayuwar damuke ciki ahalin yanzu,Allah ubangiji yasa mudace ameen.

Arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button