Labarai

AJAHAR KATSINA’ AZABAN JIYA’ ANKAMA MAI BAWA GWAMNA SHAWARA DA LAIFIN SATAR AKWATI.

Matasa A Jihar Katsina Sun Lakadawa Mai Baiwa Gwamna Shawara Tanimu Sada Duka Har Da Fitsari A Wando, Kan Satar Akwatin Zabe Alokacin Da ake tsaka da kada kuri,a

Girma dai ya zibe wan nan ya zama izna gawasu masu kokarin aikata irin wan nan aika aika allah ya kiyaye.

Lamarin ya faru ne a jiya Litinin yayin gudanar da zaben kananan hukumomini jihar, a mazaɓar yamma 2 cikin kwaryar jihar Katsina.

Tanimu Sada, yana daga cikin na hannun daman gwamna Masari na jihar Katsina shi ne matasan suka casa a filin zaɓe.

Masu karatu me za ku ce?

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button