Labarai

ABBA KYARI GWARZAN JAMI,I.

Ina sama da members 360 na National Representative A Nigeria wanda suka jinjinawa DCP ABBA KYARI, Bamai magana akan matsalar DCP ABBA KYARI neh.

Abin tambaya anan shine Gwamnatin kasarmu tana bukatar kawo karshen tsaro acikin kasarnan sam sam bata bukatar tsaro acikin kasarnan domin abin da akayiwa DCP ABBA KYARI.

Ya zama bara zana ga jami’an tsaro a kasarnan hakan yanuna cewa Gwamnatin kasarmu tafison dan ta’adda yayi ta ta’addancin sa sukuma jami’an tsaro su zuba musu ido kawai shine bukatarta.

A gaskiya duk wanda baiganeba to a yanzu yakamata yagane Gwamnatin Nigeria labari kawai take bamu akan matsalar tsaro domin bata bukatar tsaro acikin kasarnan.

Nidai shawarar dazan baiwa al’ummar Nigeria ya zama wajibi mu tashi mu dage da addu’oi akan neman gudummawar Allah yakare dan uwammu kuma dan Arewa.

Ya Allah katabbatar wa ABBA KYARI nasara akan miyagun mutane da suka jefashi cikin halin da yake ciki.

_FROM YØUNG BARRISTER LURWAN BALA JAJIMAJI…………….

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button