Wakokin hausa Video
YADDA TASHE KE GUDANA’AREWACIN NIGERIA.
https://youtu.be/HiNbhCNnSBI
Ayaune arewacin Nigeria suka fara tashe Wanda aka Sabah yinsa aduk goma ga azumi na kowacce shekara tabbas wan nan wata dabi ace data samu asali Tun iyaye da kakanni.
Halin yanzu andauki tashe ya zama al,ada kamar yadda yara da manya Suna Farin cikin wan nan lakaci babu ma kamar ilahirin Musulman fadin Duniya baki daya.